Quantcast
Channel: TheLiveFeeds
Viewing all articles
Browse latest Browse all 41406

Buhari ya nada sabon shugaban SMEDAN

$
0
0

– Buhari ya nada sabon shugaban SMEDAN – Ummaru Dikko Radda ne sabon shugaban – Radda shine shugabann ma’aikatan gwamnan jihar Katsina Shugaba Muhammadu Buhari Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dakta Ummaru Dikko Radda a matsayin sabon shugaban hukumar SMEDAN. KU KARANTA: Shugaba Buhari ya tafi Malabo Wani jawabi wanda fito a ranar 14 ga watan Maris daga B olaji Adebiyi, jami’i mai hudda da jama’a na Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya, ya bayyana cewa nadin zaya fara ne daga yau ranar da akayi nadin. Kafin shugaba Buhari ya nada Radda, Radda shine shugaban ma’aikatan gwamnan Jihar Katsina. Alhaji Aminu Bello

The post Buhari ya nada sabon shugaban SMEDAN appeared first on TheLiveFeeds.com.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 41406

Trending Articles