Quantcast
Channel: TheLiveFeeds
Viewing all articles
Browse latest Browse all 41406

Shugaba Buhari ba dan damakaradiyya mai kyau bane – Farfesa Nwabueze

$
0
0

– Farfesa Ben Nwabueze, wani lauya da dattijoi a kasar Najeriya da kuma shugaban kungiyar Patriot, wata kungiya na masu ilimi da dattijan Najeriya, wadanda suke yakin neman zabe mai kyau – A hira da jaridar Sun, Farfesa Nwabueze ya bayyana wanda Shugaba Muhammadu Buhari, shi ba dan damakaradiyya mai kyau ne – Wani dattijon kabilar Inyamirai ya shawarci ma yan Najeriya bai kamata mulki mai kyau daga Shugaba Buhari, domin ba shi da ilimi da gyra matsalolin suke fuskanci tattalin arzikin Najeriya – Nwabueze ya maganta kan cin hanci da rashawa a gwamnatin Dakta Goodluck Jonathan da kuma yaki

The post Shugaba Buhari ba dan damakaradiyya mai kyau bane – Farfesa Nwabueze appeared first on TheLiveFeeds.com.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 41406

Trending Articles