Quantcast
Channel: TheLiveFeeds
Viewing all articles
Browse latest Browse all 41406

Sojojin kasar kamaru sun kashe yan Boko Haram 20

$
0
0

– Sojojin kasar Kamaru sun kashe yan Boko Haram 20 a Djibrila – Sun kubutar da mutane sama da 12 Yan kungiyar Boko Haram Sojojin kasar Kamaru sun kashe sama da yan Boko Haram 20 a wani fada da sukayi a garin Djibrilla dake Arewacin kasar ta Kamaru a ranar Laraba. KU KARANTA: Manyan labarai guda 9 wadabda sukayi fice a ranar Talata A cewar jami’i mai hudda da jama’a na rundunar sojin Kamaru. Didier Badjeck, an amshe makamai da kuma motoci daga hannun yan kungiyar. Kasashen Najeriya, Niger, Chadi, Kamaru da Benin sunyi hadin gwiwa inda suka hada wata runduna

The post Sojojin kasar kamaru sun kashe yan Boko Haram 20 appeared first on TheLiveFeeds.com.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 41406

Trending Articles