Quantcast
Channel: TheLiveFeeds
Viewing all articles
Browse latest Browse all 41406

Harin kunar bakin wake: Ku gano abubuwa soji sun samu, kashe yan ta’adda 30 (hotuna)

$
0
0

– Dakarun a karkashin hukumar sojojin Najeriya sun hana wani harin kunar bakin wake akan dakarun sojojin – Sojin sun kashe yan ta’addan Boko Haram da yawa, inda sun ceto mutane wadanda aka garkuwa da su guda 455 – Dakarun kuma sun kama abubuwa kamar babbar bindigogi da motoci da bama bamai da harsasai da iri irin makamai Dakarun hukumar sojin Najeriya suke ci gaba da kokarinsu da murkushe kungiyar yan ta’addan Boko Haram a yaki kwanan nan, inda sun kashe yan ta’addan sama da 30. Kuma sojin sun ceto mutane wadanda aka garkuwa da su guda 455. A wani

The post Harin kunar bakin wake: Ku gano abubuwa soji sun samu, kashe yan ta’adda 30 (hotuna) appeared first on TheLiveFeeds.com.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 41406

Trending Articles